Wato a dalilin wani dan kara min bincike na gano cewa Ilya Polosukhin wato co-founder na Near Protocol, yana da alaka mai karfin gaske da AI saboda cewa ya kasance tsohon mai bincike a cikin bangarori na artificial intelligence. Ilya Polosukhin ya samu damar samar da bayanai wadda suka taimaka sosai wajen samar da deep learning algorithms, kuma ya kasance jagora acikin ma'aikata wajen samar da fasahar OpenAI da Google Brain. Ayyukan sa sun taimaka matuka wajen samar da tsare-tsaren AI tare da inganta su. Wannan a takaice kenan. Bissalam