NEAR(web3) Na Bukatar Artificial Intelligence duba da yanayin juyi a technology zuwa ga abubuwa guda biyu wanda duniyar technology keh harara(AI da web3), sugaban Near wato @root.near yabayar a mako da ya gabata a bikkin Hong Kong ta Web3 kan yayatawar AI da a kan sassani web3. yayin maganar da masoya web3 yayi magan kan juyin yanayin da Large Language Models (illimin tattera da kera openAI chatGPT da Google Gemini inda ya yi aki a da)za ta taka a kan blockchain. Illia yayi karin haske kan taken AI kan computation power, a fadin chewa sassan kirkiro near ta ginu a kan sari ne na da ke ba da daman hadahada na kudi a kowane sassa ta duniya tare da tsara data wadda ke temaka wa Artificial intelligence wurin koyan yanayi ta datan duk wannan yana daka chikin tsare tsaren da near ta ginu akai @nearhausa.near #zealy task