Game din Zomland Game ta samu goyon bayan Near Games DAO a wannan wata na Junairu. #BOS Game din ya juma a mainnet na NEAR Protocol, game din na #P2E dai yana bada daman anfani da NFT akan "zombie army" Ko wani rana zaka iya minting na NFT wanda zai kara maka karfi a game din.