Barkan ku da wannan lokaci, Ina masu bukatan samun fahimta akan NEAR? Sannan kuma ba iya fahimtar ba ma har da samun wasu kyaututtuka har na sama da Dollar 200 🎉🔥.. Ku shigo kuyi joining din Zealy task wanda NEAR HAUSA sukayi launching yau domin bawa kowa da kowa daman Participating a NEAR ECOSYSTEM Kuyi joining ta nan https://zealy.io/c/nearhausa