Barka da wannan Lokaci A yau kamar kullum zamu cigaba da karin bayani akan Topics da muka fara a baya, idan ba a manta ba munyi bayani akan “ House of merit, Council of advisors “ yau kuma zamu yi magana akan “ Transparency commission “ 🧵 Ku biyoni Shin ko mene Transparency Commission? Suna taimakawa ecosystem wajen karesu daga yan kungiya masu cutarwa da kuma Kudiri mai nuna wariya, Ko kuma yunkurin tattare kudin Ma’a dana Suna samun nasara ta hanyar duba comments da kuma cire wanda suke da alhakin yin haka. Idan al amuran su ya sabawa tafiyar Wannan gida , masu gudanar da zabe suna iya dissolving dinsu kuma su kira sabon zabe , haka zalika Masu gudanar da zabe suna iya suyi abinda suke so koda “ Transparency commission basu yarda ba”. Transparency Commission suna da alhaki guda 4 1. Suna maganin wanda basu bin doka kansu kawai suka sani 2. Suna kula da wanda basu yin aikinsu 3. Suna duba wanda suke so su zama shugabanni ko sun dace 4. Suna tabbatar da cewa kowa yasan abinda yake faruwa har inda kudi suke Idan ana Session na Committee , Transparency commission suna sauraron korafin yan kungiya kuma suna saving , domin yin duba akan su daga baya , su kadai suke da alhakin cire dan kungiya daga cikin group Cikin sauki yanzu zaka gane madafin iko guda uku na NDC 💎House of merit: tsara Budget 💎Council of Advisors: Masu bada shawars 💎Transparency Commission: kare Kungiya daga hannun masu wata muguwar manufa Domin zama daya daga ciki ka sance mai bada gudunmawa da kuma OGSBT❗ 7 ga watan September shine Ranar karshe domin nuna sha awar zama dan takara Sept 8 zuwa 22 Sept sune ranakun Zabe Kana iya duba criteria ta hanyar bin wannan link din 👇🏾 I-AM-HUMAN - Get your Proof of Personhood with I-AM-HUMAN Welcome, I-AM-HUMAN is your launchpad for several different types of Soul Bound Tokens (SBTs). Each of which will identify you as a human. With enough of these SBTs, you will have a strong proof-of-pe… https://i-am-human.app/?community=nearukraine&vertical=regionalcommunities Domin zaben dan takara kana iya bin wannan link din 👇🏾 amma kada amanta babu editing bayan an yi zabe #Web3 #NEARistheBOS #Crypto #cryptonews #BOS #NEARProtocol https://neardc.org/nominate