Barka da wannan Lokaci A baya kaman yadda zaku Gani munyi magana akan Zaben da ake Gudanarwa na NDC na matakai guda uku, mun yi magana akan “ House of merit”, yau kuma zamu yi magana akan “Council of Advisors” wato masu bada Shawarwari Ku biyo mu 🧵 Shin menene “Council of advisors “ bangare ne na jagorancin NDC da ya kunshi shugabancin wanda yan kungiya suka zaba, suna tallafawa “House of Merit” wajen gudanar da al amura da sukayi dai dai da tsarin #NEAR ecosystem Wannan ya na nufin cewa “ Council of advisors “ suna da karfin hana Tsare tsaren da “House of merit” suke yunkurin yi idan har sun samu a cikin su mafi rinjayen basu gamsu da abinda “ house of merit” sukayi ba, musamman idan bai alaqanta da Tsarin #NEAR ba Domin fahimta cikin sauki 💡House of merit = Tsara Budget 💡Council of Advisors = Duba wannan Budget din da kuma bada shawara, sannan su cancelling in be yi ba 💡Transparency Commission = Za muyi maganar sa a nan gaba 😅 Kamar dai yadda muka fada a baya, Domin zama cikin council of advisors, dole sai kana cikin masu aiki tuquru a Community na NEAR sannan kuma kana da NFT wanda ake kira OG SBT Kana iya duba wannan link na kasa domin duba ka’idojin da ake buqata , Kana da dama daga yau har Zuwa Sept 7 wata Za a gudanar da zaben 8th sept - 22nd Sept 2023 Domin duba ka’idojin 👇🏾 a shiga wannan link https://t.co/0hVCAbSd91 Kana iya zuwa ka zaba yan takara kuma ta wannan link Ka tuna, babu editing bayan anyi submitting #Aurora #NEARProtocol #NEAR #BOS neardc.org/nominate