Barka da Safiya A cigaba da kawo muku shirin da yake da fadakantarwa akan yadda Ake Building application akan BOS wato Blockchain Operating system. A yau ma Zubair ya shirya tsaf domin kawo muku wani sabon shirin. Ku biyo mu a google meet zamu bada link zuwa anjima a TG namu