Barkanmu da safiya Muna murnar sanar da jama'a a kan gasar rubutu a kan "Account Aggregation", inda mutum uku zasu sami damar samun $10 idan sun ci gasar. Wannan rubutu, za'a yi shi ne a kan near social tare da tagging ɗin NearHausa community. Muna yi muku fatan Alheri