Barka da Safiya Muna sanar da ku cewa zamu Yi wata yar tattaunawa da @NearAfricaDAO A gobe 16th April, 2024. Muna fatan zaku samu halarta domin jin abubuwan da suke dauke da shi. Lokaci: 7pm na yamma Sai kun iso ⚡️