Barkan ku Da wannan Lokaci Wani Sabon Tsarin Gudanar da zabe a yanzu haka ya fara gudana. Wannan tsarin na nuni ne akan wasu sabbin tsare tsare da NDC suka kawo wanda Community ke ganin zasu chanja layin da aka dora tun farko akai. https://near.org/astraplusplus.ndctools.near/widget/home?page=dao&tab=proposals&daoId=voting-body-v1.ndc-gwg.near&proposalId=12