Assalamu alaikum jama'a Barkanmu da wannan lokaci Mua farin cikin sanar da ku cewa mun fara sabon Zealy task na April Wanda zai fara a ranan juma'a 5 ga watan Afrilu in shaa Allahu. Domin somawa: https://zealy.io/cw/nearhausa