Sakamakon yawan proposal on chain da aka samu, @NearAfricaDAO ta kawo hanya mai sauƙi da zaku tura proposal naku zuwa ga African Dao