Barkanmu da safiya, muna sanar da developers masu son su koyi yadda ake ƙiƙire-ƙiƙire a kan #BOS cewa mun shirya #workshop a kan yadda zaka yi component ɗinka tare da @zubair_mm yau 25 na maris shekarar 2024. Muna sauraron ku. #BOS #devs #workshop