🌟 Sabon labari daga Near Protocol @NEARFoundation sun saka wanni babban hannun jari a @Crowny ! Wannan hannun jari, zai taimaka wa @Crowny wajen ƙara wa manhajar su karɓuwa a hannun jama'a musamman masu kasuwanci. Da taimakon Near, zasu ƙara yawan damar-makin ƙara wa features ɗin AI ɗinsu ƙarfi da armashi. Stay tuned - this collaboration is just the beginning and keep an eye out on what’s yet to come! Ku zuba ido 👀, domin wannan haɗin gwiwa domin taɓi ne na abubuwa masu zuwa nan gaba wa