Barka da Wannan lokaci Idan har kuna bibiye da shafin mu na tabbata kun taba jin labarin Nightshade inda har wata yar gasa muka sa muku domin kara fahimtar wannan Nighshade din. A yau a NEAR protocol za ta fara aiki da wannan Shards din har guda 5, wannan shi zai bada daman sauwake transaction cikin sauki. Haka kuma ana sa ran zuwa sati na gaba Shards din zasu karu zuwa 6. Wani kwararre ne ya jagoranci wannan kari na shards, sunan sa @bowenwang18 . #BOS