Bull Run Na Tun karar mu, Shin ko kun san A lokacin Bull Run Aka fi samun Cases na Security Breach 🚨? -Ku kula sosai wajen Tabbatar da cewa ba kowane Link kuke interacting dashi ba, -idan kuga official page yayi post amma sunyi locking comment to kada ku danna komai. #BOS 