Barkan ku da wannan Lokaci. A yayin da Kasuwar Crypto ke Ci gaba da hawa, Mai Girma #BTC ya na kusa da ATH nasa da ya taba kaiwa a shekarar 2021. Shin kuna tunanin Zai kai ATH nasa cikin sabon watan nan ko kuwa Zai dau lokaci? #BOS