@NEARProtocol sun kawo wata sabuwar gasar hackathon a kan Decentralized AI wacce za'a fara ranar Litinin 26 ga watan febrairu zuwa ranar Laraba, 6 ga watan Maris. #BOS 