Barkanmu da safiya, muna sanar da developers masu son su koyi yadda ake ƙiƙire-ƙiƙire a kan #BOS cewa mun shirya #workshop a kan yadda zaka yi component ɗinka tare da @@zubair_mm ranar 26 na febrairu shekarar 2024. Muna sauraron ku. #BOS #devs #workshop 