📢📢 Ina jama'ar mu na Kaduna garin gwamna ?? Muna murnar sanar daku cewa mun ƙulla ƙawance @KadHub . Muna fatan wannan ƙawance ya zama hanyar onboarding ɗin mutane zuwa @NEARProtocol daga regular users har developers domin ƙirƙire ƙirkire a kan blockchain operating system #BOS 