👀Kun shirya? Domin A ranar Lahadin nan akwai Wani Taron tattaunawa da za a yi a kano inda zamu amsa bakunci tare da @official_MMaze za’ayi karin haske akan abubuwan dake jikin banner. Domin halarta muna bukatar mutum 100 kacal 🌝. Ku cike wannan form din: #BOS 