Barka da Safiya.. A yayin Da kasuwar Ke janye Kudaden dake ciki zuwa #BTC ya saka shi hawa har zuwa 52k$, Amma hakan bai kamata yasa ku manta da $NEAR ba Domin kuwa $NEAR ta saka kanta a gaba wajen gina abubuwan da dole a zo a nemeta . Irinsu Chain Abstraction, NEARDA. #BOS 