🔥@bitgetglobal tare da @HuobiGlobal Sun fara support na .tg address. Wannan ya nuna Babbar nasara akan NEAR Ecosystem ta Telegram, zamo dashi na farko da ya bawa kowa dama domin amfani. A ci gaba da mining na HOT #BOS 