Labaran @NEARProtocol Anyi bincike an gano dApps da suka fi dukkan sauran dApps da suke kan Near Ecosystem ƙwazo da kuma wadda mutane sukafi aiki dashi. An yi amfani da trading volume na kwana 7 ne don tantance wayenda sukafi samun trading volume gabadaya #BOS #NEAR