Barka da wannan Lokaci Shin ko kasan @nansen_ai ? Nansen wani manhaja ne da ake amfani dashi wajen tracking na duk wani transactions da data da abubuwan da suka Shafi Volume. Wa inda sukeyin onchain Analysis yanzu suna iya shiga @nansen_ai domin tracking $NEAR #BOS 