🎉 Muna Murnan Sanar daku cewa munyi launching na Zealy task. Wanda zai fara daga Yau. Akwai reward na $200 🔥 da zamu bayar ga wanda suka fi kowa samun points. Ku hanzarta domin kada a barku a baya https://zealy.io/c/nearhausa/invite/V4bV3cRb0L8eWFfu7LkNF #BOS 