Barka da wannan lokaci @MeteorWallet sunyi sanarwa 🔊 ta daura @veaxlabs akan wallet nasu, wannan ya bawa users dama da suyi amfani da @veaxlabs domin trading da swapping a Cikin @MeteorWallet. #BOS