🔥 A halin yanzu @NEARProtocol suna da validators sama da 200 wannan ya na nuna yadda Decentralized NEAR yake, nan bada jimawa ba idan NIGHTSHADE ya zama an fara aiki da shi sosai NEAR zata kara nausawa. Kamar yadda kuke gani NEAR ita ce a gab yanzu haka a duk sauran. #BOS 