Fasahar blockchain, tana ƙara canzawa. Saboda hakan ne @ilblackdragon, ya samu tattaunawa da shugaban @0xPolygonLabs wato @jbaylina domin tattauna yadda haɗin gwiwar su zata bunƙasa ci gaba wajen samun fasahar ZK a NEAR, Polygon, Ethereum da sauran su. #BOS #NEAR @NEARProtocol