Barkamnu da safiya @NearProtocol sunyi haɗaka da @RequestFinance @RequestFinance wata manhaja ce da take bawa kamfanoni da ƙungiyoyi damar kula da kudin shiga, invoice da duk wata hada hada tasu a cikin sauki. Ana iya yin biyan kudi a matsayin fiat sai su maidashi zuwa crypto. 