Barka da Safiya ☕️ #BOS @Starknet 🤝 @NEARProtocol @Starknet L2 ne da yake taimakawa da bandwith (wato data ) mai yawa, kuma da Gas fee kadan sannan yake tattalin Security na Ethereum . Bawa ETH Rollups zasu samu yin! ☑️low cost transaction ☑️transaction da sauri ☑️NEAR DA 