Lokaci yayi da NearHausa zata kawo muku shirin ta akan #BOS. Zaku iya saurara a telegram ɗinmu a https://t.me/NearHausaa Muna sauraron ku. https://twitter.com/NearHausa/status/1723581183655543118 > @nearhausa.near >Kasance da Near Hausa don #BOS workshop tare da Developer namu. > Ba sai ka kasance Developer, wannan workshop zaka samu ilimin yadda ake Blockchain Operating System na Near Protocol yake aiki da kuma yadda zaka anfana da hakan Yau 12/11/23 da karfe 8:30pm https://t.me/NearHausaa >