Muna taya Winners na #BOS Quiz da aka kammala jiya murna Winners sune: 1. @ibrahimtelabawa.near 2. @zahrah.near 3. @elsadiqq.near Za’a tura reward kafun karfe 9 na yau. * kuyi reposting na wannan announcement, amsan quiz din a near social profile da tagging na @nearhausa.near 