#BOS Barka da wannan lokaci ✨Kamar yadda A ko wanne BlockChain suke da NFT market wato kasuwar cinikayya ta Hotuna, wakoki, da kuma pass, wanda ba a iya yin wani irinsu, Haka zalika su @ParasHQ @mintbase a Near protocol da wasu ma wanda za a iya gani a hoton dake kasa 👇🏾 