#BOS Barkanmu da safiya Kamar yadda muka faɗa jiya, telegram chanel dinmu ya samu tangarɗa wanda haka ya jawo mun rasa shi gaba ɗaya, Alhamdulillah a yau da safennan mun gama creating sabon telegram group...