#BOS Barkan mu da Warhaka Shin ko kun san saura kwana 1 kacal a gama zaben #NDC muna kira ga wanda basu samu dama ba da su garzaya https://www.neardc.org/nominate domin kada kuri’ar su Haka zalika masu neman yin IAH inshaAllah bayan zabe za a sake budewa. #NEARProtocol #NEARHausa