#BOS 1/ Ina ma a bota shiga Gasar “hackathon” wato gasar da take gwada ilimi na developers wajen kirkiro wani abu da za a iya amfani dashi?, ga wata dama ta samu. Zaku iya samun damar shiga wani tsari da zai tallafawa muku wajen Shiga wannan “hackathon” cikin sauki. 🧵