#BOS Barka da safiya, Da fatan kowa ya tashi lapia. Mun fara shirye Shirye wajen kawo muku program akan koyar abunda BLOCKCHAIN OPERATING SYSTEM ya kunsa, amma kamin nan, zamu fara daga scratch akan menene shi kansa BlockChain din da kuma NEAR Protocol