Barka da warhaka #BOS 📢 Domin tantance wanda ya kamata suyi zabe da kuma tabbatar da cewa anyi zabe mai Tsafta ELECTION INTEGRITY COUNCIL sun fitar da wannan Mataki da wanda zai yi zabe ya kamata ace yana da, haka zalika kuma wane ne Ba zai iya yin zabe ba… #NEARProtocol