Wausu mutanen Ko Jama'ar, mu'amala dasu kamar da cuta ne, wasu kamar maganine, wasu kamar abinci ne but @nearhausa.near and @NearProtocol at large, mu'amalarsu kamar da numfashi ne. Buqatar kasancewa dasu akoyaushe ne. #KanoIsBOS