You can't afford to miss this session with @Zubair_mm . It can be your onboarding to building dApps on #NEAR #BOS https://t.co/kjxpVYJQZU > @nearhausa.near >🎉 📢 Sanarwa > Ina masu son Su fara Gine Gine amma fa na Decentralized apps a NEAR #BOS? To ga wata dama ta samu A gobe idan Allah ya kaimu @Zubair_mm zai yi mana bayani dalla dalla, daga farko har karshe a takaice na yadda zamu fara building akan BOS. https://meet.google.com/kpc-twrz-cgm >