Muna kara godewa @NearHausa da take kulawa da saron, dukiyan mu wanda batason ta ga munyi asara, ga bada ilim kuma ga sanarwa akan abunda yashafe saron wallet namu mungode