Har ila yau ni banga Best Hausa community wanda suke koyarda da ilimin blockchain technology a kyauta ba kaman @NearHausa Allah nagode maka da na sincikai na a wannan Community