Barkanmu da asuba My @NearHausa community haryanzu akwai sauran lokaci kar a baramka abaya domin in Kana ilimin bukatan ilimin blockchain technology to kazo near. Hausa kuma anasamu dan abun sawa. Abaka, kuma kosisin ka ba a bukata