@Near Hausa magana Zanyi magana akan tsaronda Near protocol kedashi.Near protocol na amfani da proof of stake mechanism da ake kiransa Doomslug.shi Doomslug na aiki ta hanyoyi guda biu ne,na farko kowani block ya cikuwa ne a lokacinda block ya samu sako nafarko,wannan yake bama near instant finality inda validators ke producing blocks a maimakon takara da stake nasu. Akwai kuma rainbow wanda shi Near-Ethereum bridge ne daya tare attack so biu wanda aka kawo, inda shi attack na biu din yasa shi hacker din yarasa ETH nashi 2.5,magan tsaro a near akwaishi harda na sayarwa.kasan cewar hada sharding da proof of stake,near protocol ta gamsarda al umma na samun tsaro mai karfi a network nasu.