Barkan ku da safiya. Da fatan ana Samun hutun karshen Mako lafiya. Shin ko me No-name profile @abdoullfurya abdoullfurya ke girka mana a #BOS ? ga sabon wata na shigowa dai Sannan kuma naji Zealy task yazo karshe? 🌝