Zanyi magana ne a kan Dap Dap: Da farko menene Dap Dap? Dap dap bangarene na decentralized app,wanda ke saukakama masu amfani da Defi don farawa,ganowa kokuma lura da harkokinsu na yau da kullum akan web3 layer 3.Dapdap na amfani da Blockchain operating system ne don tabbatarda saukin amfani ayayin tsaro dakuma scalability.Near protocol sun kirkiri Blockchain nasu na farko akan tech stack da yakeba masu kirkira daman kirkiro,sakewa da aje frontrends ta hanya mafi tsaro ta hanyan decentralization akan kowani irin protocol sannan akan kowani chain. @Nearhausa