Near BOS, sau da yawa ana kiranta da Blockchain Operating System, software ce da ke aiki a matsayin mai shiga tsakanin hardware da masu amfani, amma tana kan Blockchain, yana ba masu haɓaka damar ƙirƙirar software a kanta da neman ilimi. Near Social zamantakewa wuri ne da ke haɗa mafi kyawun tunani a cikin tsarin halittu na Near ecosystem. Yana bawa kowa damar gwada ra'ayinsa akan ƙaramin sikelin kuma yana ba da hanyoyin dApps don gano yadda zasu iya haɗawa da DeSo. Misali, DEXs kamar REF suna gina nasu widget din don ba da damar musanya kai tsaye ga masu amfani. In addition: Near Social ka'idar bayanan zamantakewa da aka gina akan ka'idar Near Protocol. @nearhausa.near