Chain abstract fasaha ne Mai saukin aiki Akan BOS ma'ana Blockchain Operations System wada zaka iya anfani da sarin da yake karbu Akan Blockchain . Ko kuma wada ba'a anfani dashi akan kowani Blockchain ma'ana Monolithic ko modular