Duk wanda yakeson sanin yadda NEAR PROTOCOL take amfani da MONOLITH da MODULAR wajen tabbatar da chain abstract, To akwai video wanda akayi bayani dalla dalla zaku iya zuwa YouTube channel na @nearhausa.near domin samun bayani.